1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 23.06.2020

Umar Zahradeen
June 23, 2020

A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya rashin tsaro a gabashin jihar Sokoto ya kai mizanin da 'yan bindiga na yi wa jama'ar yankunan karkara shari'a da kuma yi musu tara.

https://p.dw.com/p/3eEkn