1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 21.07.2018

Lateefa Mustapha Ja'afar
July 21, 2018

A cikin shirin bayan Labaran Duniya akwai shirye-shirye ciki har da shirin Ra'ayin Malamai da yai nazari kan tasirin rayuwar marigayi tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu Nelson Mandela ga matasa a yanzu.

https://p.dw.com/p/31ryI