SiyasaShirin Yamma 11-02-19To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane02/11/2019February 11, 2019Mutane akalla 116 aka ba da rahoton cewar sun mutu a Jihar Uttar Pradesh da ke a arewacin Indiya, ya yin da wasu da dama suke kwance a asibiti suna yin jinya saboda amfani da gurbatatar barasa. https://p.dw.com/p/3DAmrTalla