SiyasaShirin Yamma 06.03.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi03/06/2020March 6, 2020A cikin shirin za ku ji a tarayyar Najeriya shugaban Jam'iyyar APC Adam Oshiomole ya zargi wasu gwamnoni da yunkurin tsige shi daga shugabancin jam'iyyar daidai lokacin da rikici ya yi kamari a jam'iyyar. https://p.dw.com/p/3YzoFTalla