A cikin shirin za a ji a Najeriya gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya soma wani rangadi a dazukan jihar domin ganawa kai tsaye da 'yan bindiga da nufin shawo kan matsalar hare-hare a jihar.Kana a masana harakokin tsaro a Ghana sun gudanar da taro inda suka tattauna hanyoyin dakile yaduwar tsattsauran ra'ayin a tsakanin matasan kasar.