SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi12/07/2022December 7, 2022A cikin shirin za a ji a Najeriya Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya watau UNICEF ya ce, yara sama da dubu 240 ne 'yan kasa da shekaru biyar ke fama da cutar tamowa a jihar Katsina. https://p.dw.com/p/4KaDWTalla