A cikin shirin mayakan Boko Haram da suka ajiye makamai a Najeriya na komawa dajin Sambisa saboda zargin gwamnati ta kasa cika musu alkawari.MAzuana karkara a jihar Katsinar Najeriya, na kokawa da lalacewar da asibitotcin yankunansu suka yi. Akwai dambarwa kan dokar ayyukan 'an jarida a Nijar.