1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe

Zainab Mohammed Abubakar
October 8, 2021

Masu aikin ceto a Pakistan na ci gaba da hakar baraguzan gine gine, a yayin da suke sa ran samun mutanen da suka bace bayan girgizar kasar da ta yi sanadiyyar rayukan mutane 20, daura da rusa daruruwan gidaje.

https://p.dw.com/p/41QYX