1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiAfirka

Shirin Safe

SK2 / S02SSeptember 1, 2021

Jama'a a jihar Kaduna da ke Najeriya na ci gaba da martani kan matakin da gwamnatin jihar ta dauka na bin wasu jihohin arewacin Najeriya bisa dakatar da wasu kasuwannin da ake ci mako-mako.

https://p.dw.com/p/3zkxX