SiyasaSaurari shirin safe na DW HausaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa Mustapha Ja'afar03/06/2017March 6, 2017A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahoto a kan ziyarar gani da ido ta wakilin Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, a sansanonin 'yan gudun hijira da ke Maiduguri fadar gwamnatin jihar Bornon Najeriya, da sauran rahotanni.https://p.dw.com/p/2YgZvTalla