SiyasaShirin safe na DW na 25.03.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari03/25/2017March 25, 2017A cikin shirin za a ji cewa wata kotu a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar ta sallami wasu mutane wajen 10 da aka yi zarginsu da yunkurin juyin mulki kuma ake tsare da su sama da shekara guda.https://p.dw.com/p/2ZwBoTalla