SiyasaShirin safe na DW na 16.01.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari01/16/2017January 16, 2017A cikin shirin za a ji cewa an kai wani harin bam a wani karamin Masallaci a jami'ar Maiduguri a Tarayyar Najeriya, kuma harin ya wakana ne da wajejen karfe biyar da rabi na asubashi.https://p.dw.com/p/2VqRWTalla