1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW Hausa

Salissou Boukari
March 21, 2017

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan yunkurin wata kungiyar matasa a Jamhuriyar Nijar na bayar da taimako ga 'yan gudun hijira a jihar Diffa da ta sha fama da hare-haren Boko Haram, akwai sauran rahotanni masu kayatarwa.

https://p.dw.com/p/2ZcZa