Shirin safe na 14 ga watan Nuwamba 2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAhmed Salisu11/15/2015November 15, 2015A cikin shirin akwai rahotanni da suka da batun kama madugun 'yan adawa a Nijar Hama Amadou wanda ya koma gida daga Faransa inda ya ke gudun hijira. Kana za ji karin haske kan harin da aka kai birnin Paris na Faransa ranar Juma'a da ta gabata.https://p.dw.com/p/1H61dTalla