SiyasaShirin Safe na 13.11.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S11/13/2018November 13, 2018Gidauniyar Konrad Adenauer ta kasar Jamus ta shirya wa shugabannin addininai da na jama'a gami da masu sarauta taro a Jihar Kano da ke Najeriya kan bayar da taimakon ci gaba da samun zaman lafiya tsakanin mabiya addinai da kabilu dabam-dabam.https://p.dw.com/p/388RYTalla