1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe na 13:03:2018

Ramatu Garba Baba
March 13, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, jagoran adawa na Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kongo, Moise Katumbi ya ce zai koma kasar don tsayawa takarar kujerar shugabancin kasar a babban zaben da aka shirya yi a watan Disamba.

https://p.dw.com/p/2uDOA