1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 30.09.2019

Abdullahi Tanko Bala
September 30, 2019

A cikin shirin za a ji cewar kungiyoyin kare hakkin dan Adam a Najeriya sun koka kan halin da daurarru ke ciki a gidajen yarin kasar da kuma yadda wasunsu ke shafe tsawon lokaci suna jiran shari'a

https://p.dw.com/p/3QSv2