1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 27.06.2019

Gazali Abdou Tasawa
June 27, 2019

A labaran duniyan cikin shirin, za ku ji cewa sojojin gwamnatin Tripoli wacce MDD ta amince da ita sun fatattaki sojojin Khalifa Haftar daga birnin Gharyan wanda haftar ya kwace a watan Aprilun da ya gabata.

https://p.dw.com/p/3L9Zw