SiyasaShirin safe 26.10.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa10/26/2018October 26, 2018A cikin shirin za ku ji cewa a Jamhuriyar Nijar al'ummomin yankin Diffa sun koka kan yadda sojojin gwamnati ke bude wuta kan mutanen da ba su ji ba su gani ba, da sunan yaki da ayyukan ta'addanci.https://p.dw.com/p/37EKbTalla