Shirin ya kunshi cece-kuce da aka yi a Nijar kan kalaman tsohon shugaban kasar Issoufou Mohamadou kan kalamansa na cewa bai yarda da afka wa kasar bayan juyin mulki ba da kuma sanarwar Faransa na janye sojojinta daga Nijar. A Libiya har yanzu ana fama da neman dubban wadanda suka bata a ambaliyar da ta afka wa kasar.