SiyasaShirin safe 23.10.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya10/23/2018October 23, 2018A shirin za a ji yadda 'yan jam'iyyar APC mai mulki a jihar Zamfara Najeriya ke kokarin ganin sun shiga zaben 2019. A Nijar mayakan sakai sun yi wata barazana ta karbar kudade a hannun jama'a kusa da iyakar Mali.https://p.dw.com/p/36z5oTalla