1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 22.02.2020

February 22, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da wasu rahotannin da muka yi bitarsu kan kasashen Afirka. A ciki har da yadda wasu manyan jami'an gwamnati suka kwashe lokaci suna yi wa wata 'yar karamar yarinya fyade a Sokoto.

https://p.dw.com/p/3YB0u