1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 20.04.2019

April 20, 2019

Cikin shirin za a ji hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta kwashe bakin hauren da ke Libiya sakamakon kazancewar yaki a birnin Tripoli. Akwai kuma bitar wasu daga cikin rahotannin da suka dauki hankali a mako.

https://p.dw.com/p/3H80E