SiyasaShirin Safe, 20.01.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa01/20/2018January 20, 2018Cikin shirin za a ji cewa hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ce sun rasa akalla sojoji 7 a wannan makon, tare da jikkatar wasu a wani harin da mayakan Boko Haram suka kai yankin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar. https://p.dw.com/p/2rCTzTalla