Shirin ya kunshi labaran duniya da sharhunan bayan labarai wanda a cikinsa muke dauke da sharhunan jaridun Jamus kan nahiyar Afirka da kuma rahoto na musamman kan sauyi a Afirka. Za kuma a ji rahoto kan wasan cin kofin kwallon kafa na Turai wanda yanzu haka ke gudana a Faransa.