SiyasaShirin Safe: 17.09.2023To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohamed Tidjani Hassane09/17/2023September 17, 2023Adadin wadanda suka mutu sakamakon ambaliya a Libiya ya haura mutum 11.300 inji hukumar jin kai ta MDD, Rasha ta ce ta harbo jiragen Ukraine marasa matuka guda bakoye a kusa da Mascow da Krimiya.https://p.dw.com/p/4WRAjTalla