Cikin shirin za a ji ministan kasuwanci a Nijar ya gana da 'yan kasuwa a kan farashin kayan masarufi, daidai lokacin da ake tinkarar azumin watan Ramadana. A Najeriya shugabannin addinai da ke dauke da cutar HIV ne suka yi gargadi kan batutuwan da suka shafi mata masu cutar.