Cikin shirin bayan labarai, akwai halin da ake ciki a Kano da aka tashi da dogar hana fita. Sai kokawar da wasu talakawa ke yi a Sokoto na rashin samun kudade da gwamnati ke bayarwa saboda rage radadin doka hana fita. A Kamaru doka ce aka kafa ta tilasta amfani da takunkumin kare kamuwa da Corona.