A cikin shirin za a ji cewa wata gidauniya a jihar Katsina da ake kira "Gwagware Foundation" ta tallafawa wadanda hare-haren 'yan bindiga ya daidaita a jihar Katsinan Najeriya da kayan abinci sannan ta koya wa wasunsu sana'o'i don su samu su yi dogaro da kansu.