1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Shirin Safe 07.05.2020

SK2 / S02SMay 7, 2020

Wani sabon rahoto da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar ya bayyana mayakan sa-kai da ake kira Wagner Group na kasar Rasha ke taimakon jagoran yaki Khalifa Haftar na Libiya a fafatawa da gwamnatin da ke samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya.

https://p.dw.com/p/3bsaB