A cikin shirin za a ji cewa kasar Somaliya na fuskantar sabon rikicin siyasa tsawon watanni, ga 'yan tada kayar baya da 'yan ta'addar Al-Shabab na dada dagula al'amura a kasar a dai-dai loakcin da dakarun Tarayyar Afirka wato AMISOM ke cika wa'adin aikinsu