SiyasaSaurari shirin ranaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar08/10/2021August 10, 2021Cutar amai da gudawa na cigaba da lakume rayukan Jama'a a Najeriya. A Katsina kawo yanzu hukumomi a jihar sun tabbatar da cewa cutar ta kashe mutane 75 wasu kuma da dama na kwance a asibitihttps://p.dw.com/p/3yoJXTalla