A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan cece-kucen da ake yi a Najeriya bisa fara sufurin jirgin sama a tsakanin Abuja zuwa Kaduna da rahoto kan furucin Madugun Adawar Nijar Hama Amadou na tsayawa takara da rahoto kan halin da jami'ar Maiduguri ke ciki bayan da aka kwashe shekaru ana rikicin Boko Haram a jihar Borno.