A cikin shirin za aji cewa sama mutane 5000 ke gudun hijira a kananan hukumomin Faskari da Dandume dake jihar Katsina wadanda hare-hare yan bindiga ya daidai ta. A yayin da damina ta fara kankama a sassa daban daban na Jamhuriyar Niger kungiyoyin manoma sun koka da matsalar rashin takin zamani a yankin Damagaram.