SiyasaShirin ranaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe12/22/2019December 22, 2019A cikin shirin za ku ji cewa daya bangaren da ke jagorantar lamura a Libiya ya sanar da kama wani jirgin ruwa dauke da jami'an kasar Turkiyya, yayin da gwamnatin Turkiyya ta bayyana hada kai da bangaren Fayez al-Sarraj.https://p.dw.com/p/3VETuTalla