1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na ran 16.03.2016

Salissou BoukariMarch 16, 2016

A cikin shirin za a ji batun rishin lafiyar dan takara a zaben shugaban kasar Nijar zagaye na biyu Hama Amadou inda za a kaishi kasar Faransa domin kula da lafiyarsa.

https://p.dw.com/p/1IE7a