SiyasaShirin rana na DW na 18.05.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari05/18/2018May 18, 2018A cikin shirin za a ji cewa ruwan sama da suka sauka gami da iska mai karfi a jihar Katsina, sun haddasa mtuwar mutane akalla shida da kuma jikkaratar wasu mutanen da dama sakamakon rugujewar gidaje.https://p.dw.com/p/2xyLXTalla