1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa

SK2/ S02SNovember 23, 2016

A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahotanni da suka hadar da na kokarin magance masu tsattsauran ra'ayin addini da kai harin kunar bakin wake a Tarayyar Najeriya da sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.

https://p.dw.com/p/2T7Vo