A cikin shirin za a ji sakamakon wani taron kasashe masu arzikin man fetir a duniya na kungiyar OPEC ta cimma matsayar sake maido da kasashe irin su Najeriya cikin jerin kasashe da za a sanyasu cikin wadanda za a yiwa geji na abin da za su rika fitarwa na mai.