A Libiya mutane akalla 121 ne suka halaka wasu 561 suka jikkata, a cikin kwanaki 10 da aka share ana gumurzun tsakanin sojojin gwamnatin Fayez al-Sarraj shugaban gwamnatin da manyan kasashen duniya suka amince da ita da kuma dakaran Janar Khalifa Haftar.