1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 29.04.2021

April 29, 2021

Bayan labaran duniya, a cikin shirin za a ji cewa shugaban kasar Somaliya Mohammed Abdullahi Farmajo ya yi amai ya lashe, bayan yunkurin janye kudurinsa na kara tsawon wa'adin mulkinsa a kasar.

https://p.dw.com/p/3sle6