SiyasaShirin rana 23.05.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala05/23/2019May 23, 2019A cikin shirin za a ji cewar a Jamhuriyar Nijar wata sabuwar takkadama ta kunno kai bayan wasu kalamai da madugun ‘yan adawar kasar Hama Amadou ya yi yayın da yake wata ziyarar ganawa da mayoya bayansa a kasar Turkiyyahttps://p.dw.com/p/3IytJTalla