1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 22.1.2020

Ramatu Garba Baba
January 22, 2020

Shirin na dauke da labaran duniya da rahotanni daga sassan duniya inda za a ji zaman fargabar da ake a Najeriya a game da ballewar rikici biyo bayan kisan wasu Kristoci da Boko Haram ta yi.

https://p.dw.com/p/3WeDR