SiyasaShirin rana 19.10.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba10/19/2019October 19, 2019A cikin shirin za a ji yadda Kurdawa mazauna birnin Cologne suka gudanar da zanga-zangar adawa da matakin da gwamnatin Turkiyya ta dauka na afkawa mayakan Kurdawa da ke yankin arewa maso gabashin Siriya.https://p.dw.com/p/3RZIeTalla