1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 16.06.2020

Ramatu Garba Baba
June 16, 2020

A cikin shirin da ya kunshi rahotanni da labarai daga sassan duniya, za a ji karin bayani kan zanga-zangar da ta barke a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya don nuna adawa da matsalar tsaro da ta addabi yankin.

https://p.dw.com/p/3drUJ