1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 09.04.2019

Abdullahi Tanko Bala
April 9, 2019

A cikin shirin za a ji cewar a Nijeriya 'yan bindiga sun hallaka fiye da mutane 60 a jihar Katsina, duk da matakan tsaron da hukomin kasar ke cewa sun kara ninkawa

https://p.dw.com/p/3GWii