SiyasaShirin rana 06.09.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala09/06/2020September 6, 2020Gwamnatin Jamus za ta aike da kayan gwajin cutar corona dubu 330 da wasu kayan kariya daga cutar dubu 600 zuwa Indiya, domin taimaka wa jami'an lafiya a daidai lokacin da annobar ke ci gaba da yaduwa a kasar ta biyu mafi yawan al'umma a duniya.https://p.dw.com/p/3i51nTalla