SiyasaShekaru 25 da kisan wasu 'yan Turkiyya a Jamus To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari05/30/2018May 30, 2018Shekaru 25 bayan kisan wasu mata biyar 'yan Turkiyya a Jamus, hukumomin Tarayyar Jamus da na Turkiyya sun ce ba za su amince da masu aikata laifukan da suka danganci nuna kyamar baki ba.https://p.dw.com/p/2ydQHTalla