SiyasaShekaru 10 na rashin tabbas bayan kashe GaddafiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala MA10/20/2021October 20, 2021Tun bayan kisan gillar da aka yi wa tsohon shugaban kasar Libya Muammar Gaddafi shekaru goma da suka wuce, har yanzu kasar ba ta fita daga dambarwar rikici ba. Hatta zaben kasa da aka shirya yi a watan Disamba an dage.https://p.dw.com/p/41wDSTalla