Shari'ar zargin juyin mulki ta dau sabon salo a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoKanta /YB08/19/2016August 19, 2016Ana zargin wasu 'yan siyasa da soji da yunkuri na kifar da gwamnatin Shugaba Mahamadou Issoufou a ranar 18 ga watan Disambar bara. Yanzu dai bada belinsu ya gagara.https://p.dw.com/p/1JlmNTalla